LAFIYARMU: Ciwon Hanta Na Shafar Mutane Sama Da Miliyan 70 A Nahiyar Afirka - Hukumar WHO

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai yi nazari ne a kan ko me ake nufi da ciwon hanta, kuma shin mutane na cikin hatsarin kamuwa da cutar?