LAFIYARMU: Ciwon Daji Na Daya Daga Cikin Cututtuka Da Gano Shi Na Sanya Mata Da Dama Cikin Fargaba Da Tsoro

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai duba yadda ake ci gaba da yaki da ciwon daji wato Kansa la’akari da cewa watan Oktoba shine watan da aka ware don wayar da kan al’umma a ciwon.