LAFIYARMU: Cape Verde Ta Cimma Gagarumar Nasarar Kawar Da Cutar Malaria

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayana cewa kasar Cape Verde ta yi nasarar kawar da cutar Malariya. Kasar ta zama ta 3 a nahiyar Afirka da aka tabbatar da nasasrar kawar da cutar bayan kasar Mauritius a shekara ta 1973 da Algeriya a 2019.