LAFIYARMU: Bisa Alkaluman Hukumar WHO, Kimanin Mata Biliyan Daya Ne Da Yara Miliyan 269 A Fadin Duniya Suke Fama Da Anemia

Your browser doesn’t support HTML5

WHO ta ce rashin abinci mai gina jiki, cuttuka masu yaduwa daga mutum zuwa wani, cuttutuka masu tsanani, jinin al’ada mai zuba da yawa, matsaloli a yayin da mace take da ciki da kuma cututtuka da ake gadonsu suna daga cikin abubuwan da ke kai ga kamuwa da anemia.