LAFIYARMU: Bincike da Zanen Yatsun Mutum Na Iya Maye Gurbin Mammogram Don Gano Cutar Cancer

Your browser doesn’t support HTML5

Masu bincike a jami’ar Sheffield Hallam dake Ingila, sun ce wani bincike da ake gudanarwa cikin sauki da zanen yatsun mutum, don gano ko yana da cutar dajin mama ya na iya maye gurbin mammogram.