LAFIYARMU: Batun Wayar Da Kan Al’umma Game Da Cutar Dajin Mama
Your browser doesn’t support HTML5
Hukumar lafiya ta duniya ta ce mutane dubu dari shida da tamanin da biyar ne suka rasa rayukan su a dalilin cutar kansar mama a shekarar 2020 a fadin duniya. Hukumar ta ce an gano wasu mata miliyan 2.3 dauke da cutar ta cancer cikin wannan shekarar.