LAFIYARMU: Bakar Fata Sun Fi Kasancewa Cikin Hadarin Samun Lalurar Keloids Inji Kwarraru

Your browser doesn’t support HTML5

Sabanin sauran tabon da aka saba da su, Keloids yana ci gaba da girma, wasu lokutan ma har tsawon shekaru bayan ciwon farko ya warke. Duk da cewa keloids na iya tsiro wa kowa, kwararu sun ce mutane bakar fata sun fi kasancewa cikin hadarin samun wannan lalura.