LAFIYARMU: An Gina Cibiyar Kula Da Cututtukan Cancer A Ghana

Your browser doesn’t support HTML5

A wani mataki na magance karuwar bukatar yin maganin cutar Sankara a Afirka, Kungiyar Breast Care International ta fara gina wata katafariyar cibiyar kula da cututtukan Cancer da za a kashe miliyoyin dala a birnin Kumasi a kasar Ghana.