LAFIYARMU: Abubuwan Da Ke Haifar Da Mummunar Ciwon Koda Da Kalubalen Maganinta

Your browser doesn’t support HTML5

Ana samun cutar koda ne asa'adda kodar mutum ta lalace yadda ba za ta iya tace jini da kyau ba. Galibi ba a iya gano cutar da farko, har sai bayan cutar ta ci karfin mutum, wanda galibi yakan bukaci wankin koda da aka fi sani da dialysis.