LAFIYARMU: Abubuwan Da Ke Haifar Da Matsalar Rudewar Ciki

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce ana kamuwa da cututtuka sama da 200 ta hanyar cin abincin da ke dauke da kwayoyin cutar bacteriya, biros ko kuma sinadarai masu illa.