LAFIYARMU: Abubuwa Da 'Yan Najeriya Suka Sani Dangane Da Hoton X-Ray

Your browser doesn’t support HTML5

Wane irin kalubale ake fuskanta wajen yin hoton X-ray a al’ummar ku? Shin kun taba damuwa a game da ingancin X-ray da sauran nau’ukan hoto don kula da lafiyarku? Ga abinda wasu ‘yan Najeriya suke cewa.