LAFIYARMU: Abin Da ‘Yan Najeriya Suka Sani Dangane Da Keloids

Your browser doesn’t support HTML5

Mun nemi jin fahimtar mutane a game da keloids, da kuma hanyoyin da da suka fi dacewa don bada kariya ga wadanda suke fama da wannan matsalar lafiyar fatar. Ga abin da ‘yan Najeriya mazauna Abuja ke cewa.