LAFIYARMU: Abin Da kwarraru Ke Cewa Game Da Matakan Kare Bayyanar Tabo

Your browser doesn’t support HTML5

Tabo wani bangare ne na jikin mutum dake nuna cewa jikin mutum yana warkewa. Ga abinda kwararu a asibitin Mayo a nan Amurka suke cewa a game da matakan kare bayyanar tabo, ko kuma rage bayyanar shi.