LAFIYARMU: Abin Da Ke Haifar Da Mummunar Ciwon Koda

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar lafiya ta duniya ta kiyasta kiyasta cewa mutane miliyan 850 ne suke fama da cutar koda a fadin duniya, sannan cutar ta na sanadiyyar mutuwar sama da mutum miliyan 2 da dubu dari shida a kowace shekara.