LAFIYARMU: A Zambia, Hukumomi Sun Ce Ana Samun Karuwar Matasa Mata Masu Kamuwa Da Cutar Sankarar Mama

Your browser doesn’t support HTML5

A Zambia, hukumomi sun ce ana samun karuwar matasa mata masu kamuwa da sankarar mama a kasar. Haka kuma, ana samun karuwar wadanda ake gano cutar a tare da su bayan ta kai mataki mafi muni a kurarren lokaci.