LAFIYARMU: A Najeriya Mutane Da Ke Fama Da Tabin Kwakwalwa Na Samun Taimako Daga Wata Kungiya Da Ake Kira MANI

Your browser doesn’t support HTML5

Mutane da ke fama da tabin kwakwalwa suna kuma fargaban fuskantar tsangwama idan suka fita fili suka bayyana suna fama da wannan lalura.Wata kungiya a Najeriya da ake kira MANI a takaice, tana samar da damar da mutane za su iya samun jinya ba tare da fargaban tsangwama ko wariya ba.