LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Garkuwar Jiki Ke Samar Da Wasu Sinadarai Masu Daidaita Tsinkewar Jini, Kashi Na 2 - Nuwamba 23, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon, cigaba da tattaunawa ne akan Antiphospholipid syndrome, wani yanayi da garkuwar jiki ke samar da wasu sinadarai dake yakar sinadarin dake taimakawa wajen daidaituwar tsinkewar jini, daga nan a samu dunkulewar jini.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI