LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Cutar Sarke Hakora - Yuli 20, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya tattauna ne akan cutar sarke hakora wacce kwayoyin cuta nau'in bakteriya ke haddasawa wanda ke shafar hanyoyin sadarwar kwakwalwa.

Sarke hakora kan shafi jijiyoyi da tsoka da kuma yadda dan adam ke shakar numfashi kuma cutar kanyi barazana ga rayuwar mutum.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Sarke Hakora Wacce Ke Shafar Hanyoyin Sadarwar Kwakwalwa - Yuli 20, 2023