LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Cutar Kyanda - Satumba 30, 2021

Hauwa Umar

Shirin "Lafiya Uwar Jiki" na wannan mako ya tattauna ne akan cutar Kyanda dake kama hanyoyin numfashi wanda kwayoyin cuta ke haddasa wa tare da Dr. Lawal Musa Tahir dake asibitin Nizamiye a Abuja. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Cutar Kyanda - 10'30"