Shirin ya tattauna kan yadda ake kamuwa da cutar ido ta Apolo da kuma matakan da za a dauka wajen magance matsalar.
WASHINGTON DC —
Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne akan cutar Appolo tare da kwararren likitan ido Dr. Zailani Isa naAibitin Tarayya a Abuja.
Saurari cikakken shirrin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5