LAFIYA UWAR JIKI: Rage Tasirin Hawan Jini A Jikin Mutane - Nuwamba 30,2023

Hauwa Umar

Wannan makon, Shirin lafiya uwar jiki yayi magana akan hawan jini da kuma bada shawara kan irin gudumawar da gwamnati zata iya ba masu fama da cutar don rage tasirin ta a jikin mutane.

Saurari rahoton:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI