LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Wanke Hannu-Nuwamba, 03, 2022

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne akan muhimmancin wanke hannu da irin gudumawar da tsaftar hannu ke bayarwa wajen kare kamuwa da kuma yaduwar cututtuka a tsakanin al'umma,\.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Wanke Hannu