LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmanci Da Matsalolin Da Ke Tattare Da Rashin Zuwa Asibiti Binciken Lafiya Akai-akai - Fabrairu 29, 2023

Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako, ya yi magana ne a kan bincikin lafiya da kuma jadadda muhimmancin sa musamman ga mata.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmanci Da Matsalolin Da Ke Tattare Da Rashin Zuwa Asibiti Binciken Lafiya Akai-akai .mp3