LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Yoyon Fitsari - 20 Mayu, 2021

Hauwa Umar

Bincike ya nuna cewa Najeriya na daga cikin kasashen da ke da yawan matan dake fama da wannan cutar a duniya kuma akan samu mata 12,000 da suke kamuwa da cutar a kowace shekara. Shirin ya gayyato babban likita a bangaren lafiyar mata Dr. Idris Muhammad Liman dake aiki da babban asibitin kasa wato National Hospital Abuja. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Yoyon Fitsari - 11'30"