ABUJA, NAJERIYA —
Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon, ya yi duba ne kan cututtukan da suka danganci wannan yanayi na sanyi da ke zuwa da iska da kuma hunturu.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Da Ya Kamata Mutane Su Dauka Wajen Kare Kan Su Daga Cututtukan Sanyi "11"08".mp3