LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Da Tawagar Likitoci Suka Dauka Don Kula Da Lafiyar Alhazai - Mayu 23, 2024

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya tattauna ne kan irin matakan da tawagar likitoci suka dauka don kula da lafiyar alhazai da kuma hanyoyin shadowo kan cuttukan da ka iya aukuwa tare da Dakta Liman Hamidu.

Saurari shirin Hauwa Umar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI