LAFIYA UWAR JIKI: Kimiyya Da Fasahar Warkar Da Gyanbo Cikin Sauki - Disamba 14, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne akan fasahar warkar da gyanbo cikin sauki Tare da Dr. Mustapha Ahmad Yusuf na sashen kula da da kananan halittu a jami'ar Bayero da kuma asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI