LAFIYA UWAR JIKI: Irin Abincin Da Ya Kamata Mace Mai Juna Biyu Ta Rika Ci Domin Lafiyarta Da Ta Jaririnta – Yuli 13, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya yi magana ne akan irin abincin da ya kamata mace mai juna biyu ta rika ci domin lafiyarta da ta jaririn da ke cikin ta.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Irin Abincin Daya Kamata Mace Mai Juna Biyu Ta Rika Ci Domin Lafiyarta Dana Jariri – Yuli 13, 2023