LAFIYA UWAR JIKI: Illar Shafa Mayuka Masu Canza Launin Fata, Afrilu 6, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya ci gaba da tattaunawa akan shafe-shafen mayuka don sauya kalar fata wato bleaching tare da Dr. Khalid Sanusi Kani na asibitin Nasarawa a jihar Kano.

Dr. Sanusi ya yi karin bayani kan irin illolin ko cututtuka da man bleaching ke haddasawa.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Illar Shafa Mayuka Masu Canza Launin Fata, Afrilu 6, 2023