LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Hepatitis Da Daukan Matakin Da Ya Dace Akan Lokaci, Fabrairu 01, 2024

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon ci gaba ne da tattaunawar mu akan cutar Hepatitis dake shafar hanta don jin alamomin cutar da kuma tsananin cutar idan ba'a dauki matakin da ya dace akan lokacin da ya dace ba.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Hepatitis Da Daukan Matakin Da Ya Dace Akan Lokaci, Fabrairu 01, 2024.mp3