LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Basir Mai Haddasa Kumburi Da Rashin Sukuni, Fabrairu 08, 2024

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Muslim Bello Katagum na asibitin Ni'ima dake jihar Bauchi akan cutar basir dake haddasa kumburi da rashin sukuni, a wasu lokutan ma harda zubar da jini ta duburar ‘dan adam.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Basir Mai Haddasa Kumburi Da Rashin Sukuni, Fabrairu 08, 2024.mp3