LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Basir, Alamominta Da Yadda Za A Kare Kamuwa Da Ita - 10 Maris, 2022

Hauwa Umar

Cutar basir na daya daga cikin cututtuka da ke addabar jama'a musamman a nahiyar Afirka inda bincine ya nuna cewa, mata ma masu dauke da juna biyu kan yi fama da wannan larura gabanin su haihu.

Shirin Lafiyar Uwar Jiki na wannan mako ya yi nazari kan cutar Basir kama daga abinda ya shafi alamomin kamuwa da cutar zuwa ga matakan da za a dauka don kare harbuwa da ita tare da Hauwa Umar.

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Basir, Alamominta Da Yadda Za A Kare Kamuwa Da Ita – 9’17”