LAFIYA UWAR JIKI: Bitar Karshen Shekara - Tattaunawa Kan Cutar Shawara Da Zazzabin Lassa, Disamba 15, 2022

Hauwa Umar

Shirin ya duba alamomi, matakan kariya da ya kamata a yi la'akkari da su kan cuttukan na shawara da zazzabin Lassa tare da Dr. Maryam Ahmad Almustapha.

A ci gaba da muke yi da bitar karshen shekara, shirin lafiya uwar jiki na wannan makon yayi magana ne akan shawara da zazzabin Lassa.

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Bitar Karshen Shekara - Tattaunawa Kan Cutar Shawara Da Zazzabin Lassa - 11'45"