LAFIYA UWAR JIKI: Batun Muhimmancin Bacci Da Kuma Lokacin Da Mutum Ya Kamata Ya Yi Bacci - Mayu 04, 2023

Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya ci gaba da tattaunawa ne da Dr. Adama Ibrahim Jibril kan muhimmancin bacci kamar yadda ta fara bayani a shirin satin daya gaba, inda a yau ta yi mana bayani kan lokutan da ya kamata mutum ya yi bacci.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Batun Muhimmancin Bacci Da Kuma Lokacin Da Mutum Ya Kamata Ya Yi Bacci.mp3