washington dc —
Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya yi magana ne akan irin abincin da ya kamata mace mai juna biyu ta rika ci domin lafiyar ta dana jaririn ta.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Batun Ire-Iren Abincin Da Mata Masu Juna Biyu Ya Kamata Su Rika Ci - Yuli 6, 2023