LAFIYA UWAR JIKI: Batun Ciwon Gaude Dake Addabar Tsoka Da Kitsen Dake Jikin Kumatu - Disamba 07, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne akan ciwon Gaude dake addabar tsoka da kitsen dake jikin kumatu. Talauci da karancin abinci mai gina jiki na daga cikin abubuwan dake kawo cutar, kuma cutar tafi addabar yara daga shekara biyu zuwa shida, Cutar Gaude tayi kamari a Nahiyar Africa.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI