LAFIYA UWAR JIKI: An Ware 20-30 Na Afrilu a Matsayin Satin Rigakafi Na Duniya - 21 Afrilu, 2022

Hauwa Umar

Ganin cewa hukumar lafiya ta duniya ta ware ranakun 24 zuwa 30 na watan Afrilun kowace shekara a matsayin satin rigakafi na duniya.

An ware satin ne don karfafawa mutane gwiwa game da allurar rigakafi don kariya daga cutuka.

Shirin ya tattauna ne da Dr. Lawal Musa Tahir Nizamiye Hospital Abuja.

Saurari cikakken shirrin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: An Ware 20-30 Na Afrilu a Matsayin Satin Rigakafi Na Duniya - 21 Afrilu, 2022