Kwararra A Fannin Abinci Madina Shettima Pindar Ta Yi Karin Haske Akan Rashin Cin Nama

Your browser doesn’t support HTML5

Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.