VOA60 AFIRKA: NIGERIA Kwamandan Rundunar Sojin Najeriya da Suka Kewaye Kungiyar Boko Haram Ya Ce

Your browser doesn’t support HTML5

Kwamandan rundunar sojin Najeriya da suka kewaye Kungiyar Boko Haram ya ce nan da ‘yan makkoni kadan zasu gama da sauran ‘mayakan Boko Haram da suka a tungayensu.