Kwamanda Hisbah Na Nan Daram

Your browser doesn’t support HTML5

Mun tuntubi hukumar Hisbah inda matakaimakiyar kwamandan Hisbah Dr Khadija Sagir Suleman ta Musanta yin murabus na Kwamandan Jukumar Hisbah, Shiek Aminu Ibrahim Daurawa.