Kungiyar Taliban Ta Bada Umarnin Rufe Shagunan Yin Kwalliyar Mata A Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar Taliban ta ba da umarnin rufe shagunan yin kwalliyar mata a cikin wata guda. Masu shagunan da masu fafutukar kare hakkin mata sun bayyana matakin a matsayin mummunan koma baya ga mata a kasar.