Kungiyar Fafutukar Mata Suna Bayyana Damuwar Su Game Da Karuwar Matsalar Lalata Da Cin Zarafi A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ake samun karuwar matsalar lalata da cin zarafi a Maiduguri, har ma a sansannonin ‘yan gudun hijira wasu kungiyoyin fafutukar mata suna bayyana damuwar su.