Kulab din Basilona na iya fuskantar matsala wajan Samun nasarar wucewa kwata final na gasar zakarun turai kai tsaye domin matsananciyar kawo karshen nasarar lashe gasar cikin shekaru uku, musamman saboda irin rawar da kulab din Mancesta ke takawa.
Wanne irin gagarumin canji aka samu cikin watanni goma sha biyu da suka gabata ne? kulab din na mancesta dai ya sami wani sabon Koch na daban wato luis Enrique, hakan ya kara ma kulab din azama wato kasancewar Suarez da lionel Messi ga kuma Nyemar amma duk da haka rashin samin tasiri da rinjayen da dan wasan tsakar gidan Xavi Hernandez ya fara kai wani hali.
Manajan na city Pallegrini ya tabbatar cewa wannan lokacin kam tubarkalla kulab din ya sake komawa sabo katakau.
Karin karfin gwiwar da kulab din ya samu a game dan wasan wato Messi ya fara nuna alamun farinjinin da kulab din ke samu sai dai akwai bukatar su shiga hankalin su domin zasu iya fuskantar matsala idan aka kwatanta irin gamon da sukayi a shekarar da ta gabata.
Your browser doesn’t support HTML5