Ana Tururuwar Koyon Taekwondo a Birnin Konni

Your browser doesn’t support HTML5

A Birnin Konni, yara maza da mata na tururuwar koyon wasan Taekwondo tun bayan da Issoufou Alfaga ya zama zakaran wasan na duniya.