Ko Kun San Wanene Jelani Aliyu A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya da zarar ka ambaci sunan Jelani Aliyu, mutun ne ba boyayye ba, saboda yadda ya yi fice a wajen zanen motoci, sai dai ba kowa ne yasan ta yaya Jelani ya fara ba.