Kenya Tana Aiki Akan Gagarumar Manufar Kawar Da Cutar HIV/Da AIDS Zuwa 2030

Your browser doesn’t support HTML5

Kenya ta samu gagarumar ci gaba a yunkurin rage masu yawan kamuwa da cutar HIV cikin shekaru goman da suka gabata. An samu raguwar sabbin masu kamuwa da cuta da kaso 78% sannan an samu raguwar mutanen da AIDS yake sanadin mutuwar su da kaso 57%.