Kasuwa: Farmers Market a Unguwar Maitama, Abuja

Shirin kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar Farmers Market da ke unguwar Maitama a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya.

A wannan kasuwa da ke unguwar masu hannu da shuni, kayan gwari ake saidawa kamar dankali, kankana, gwanda, pear da sauransu.

Yan kasuwar sun bayyana irin kalubalen da suke fuskanta da kuma yadda harkokin kasuwar suke tafiya.

Saurari cikakken shirin daga Saleh Shehu Ashaka.

Your browser doesn’t support HTML5

Kasuwa: Farmers Market a Abuja