Kasuwa A Kai Miki Dole: Kasuwar Dabbobi A Jamhuriyar Nijar, 21 Mayu, 2023

Wata kasuwar dabbobi a Najeriya

Masu sayar da dabbobi a kasuwar sun ce nan da wasu 'yan makonni masu zuwa, farashin dabbobin zai tashi yayin da aka tunkari Sallar layya.

Shirin ‘Kasuwa A Kai Miki Dole’ ya ziyarci kasuwar dabbobi ta Nijar wacce kan kai dabbobi zuwa sassan nahiyar Afirka ciki har da Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

KASUWA A KAI MIKI DOLE: Kasuwar Dabbobi A Jamhuriyar Nijar.mp3