KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Ma'adinai A Bauchi, Janairu 22, 2023

Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya duba batun kasuwancin ma'adinai, musamman duwatsu masu daraja da suka hada da lu'u-lu'u, zinare da sauransu.

Wakilin Muryar Amurka Abdulwahab Muhammad ya tattauna da wasu masu harkar ma'adinan a jihar Bauchi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Ma'adinai A Bauchi, Janairu 8, 2023