KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Cinikayya A Kasuwar Checheniya, Kaduna, Afirilu 16, 2023

Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano (Baraka Bashir)

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako ya garzaya kasuwar Gumi da ke hade da babbar kasuwar Checheniya a garin Kaduna.

Shirin ya tattauna da masu kayan masarufi da kuma kayan sawa musamman a wannan lokaci da ake tunkarar karamar Sallah.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Cinikayya A Kasuwar Checheniya, Kaduna